Maganin ciwon kai mai tsanani, ko na gefe ɗaya.
Daga *Fuad Islamic Herbal Medicine Misau* https://www.facebook.com/1844052855851575/posts/3150592095197638/ _Shin kana fama da matsalar jujuyar kai, wanda yake yawan maimaituwa, wanda yake haddasa ciwon kai mai raɗaɗi?_• _To ga hanyar da za ka bi ya kai ɗan uwa ƴar uwa, domin waɗannan magungunan suna taimakawa matuƙa._• (1) Ɗanyan citta cokali ɗaya. Idan kuma busash-she ne ƙaramin cokali._ (2) Sai Kuma sarkin magunguna wato itaciyar *Iklilil jabal*, wanda a harshen turance ake Kira da (Rosemary)_ (3) Zaka samo Lavender, wanda a kira da harshen larabci cewa (Kazama)._ (4) Zaka samo Yansun._ Yadda zaka haɗa shine: _Zaka zuba ƙaramin cokali na kowanne maganin amma banda ɗanyar citta, zaka zuba cokali ɗaya ne ita, amma kada amanta, a baya munce idan busash-she ne ƙaramin cokali, ko rabin cokali ya isa._ _Zaka tafasa ruwa sai kazuba ruwan ɗumi akai, amma wanda aka dafa sosai, bayan an zuba sai ka rufe kabar shi, bayan mintina kaɗan sai ka tace ka rinƙa shan kaɗan-kaɗan, lok...