ZUMA DA TAFARNUWA GA LAIYAR DAN ADAM
Idan ka samu taceccen zuma mai kyau cikin babban cokali daya tare da sala uku na tafarnuwa a yayyan ka shi kanana ko kuma a daka, sai a hada su da zuma. * YADDA ZA A YI AMFANI DA SHI* Asha Clcokali daya da safe kafin a ci abincin safe. Za a maimaita hakan har tsawon kwana bakwai. * Wannnan hadin zai magance maka:* 1- Matsalan hawan jini. 2- Zai rage yawan kitse a jiki "cholesterols". 3- Zai magance matsakan ciwon gabobi. 4- Zai magance matsalan typhoid. 5- Zai magance dukkan matsalolin zuciya. 6- Zai magance saurin gajiya. 7- Zai magance matsalar haki da yawan nishi. 8- Zai magance matsalar Asma, nymonia da sauran cututtukan da sanyi yake kawowa. 9- Ciwon wuya da dashewar murya. 10- Yana taimako sosai ga masu cutar sugar "Deabetes". 11- Yana kashe duk wasu cututtuka da suke gudana cikin jini. Fuad Islamic Herbal Medicine Misau No 2. Tamsuguri Street Misau Bauchi state Nigeria. +2349031562132 +2348067676223