ZUMA DA TAFARNUWA GA LAIYAR DAN ADAM


Idan ka samu taceccen zuma mai kyau cikin babban cokali daya tare da sala uku na tafarnuwa a yayyan ka shi kanana ko kuma a daka, sai a hada su da zuma.

*YADDA ZA A YI AMFANI DA SHI*


Asha Clcokali daya da safe kafin a ci abincin safe.
 Za a maimaita hakan har tsawon kwana bakwai.

*Wannnan hadin zai magance maka:*

 1- Matsalan hawan jini.

2- Zai rage yawan kitse a jiki "cholesterols".

3- Zai magance matsakan ciwon gabobi. 

4- Zai magance matsalan typhoid. 

5- Zai magance dukkan matsalolin zuciya.

6- Zai magance saurin gajiya.

7- Zai magance matsalar haki da yawan nishi.

 8- Zai magance matsalar Asma, nymonia da sauran cututtukan da sanyi yake kawowa. 

9- Ciwon wuya da dashewar murya. 

10- Yana taimako sosai ga masu cutar sugar "Deabetes".

11- Yana kashe duk wasu cututtuka da suke gudana cikin jini.



Fuad Islamic Herbal Medicine Misau

No 2. Tamsuguri Street Misau Bauchi state Nigeria.

+2349031562132
+2348067676223

Comments

Popular posts from this blog

WASWASI (KOKONTO) [DEPRESSION] DA KUMA HANYOYIN WARWARE SHI

AMFANIN SHAMMAR GA MATA TA ƁANGAREN NONO

BRAIN BOOSTER