BRAIN BOOSTER
*Brain Booster.*
*************************
Ku rubuta ku ajiye saboda maganin wata rana!
Ana buƙatar samun:
* kuzama (lavender).
* Garin Shammar.
* Garin Na'ana.
* Arar.
* Garin irƙus Sus.
Su za a niƙa a haɗa su a wuri ɗaya a rinƙa sha a ruwan shayi da madara, ko kuma da Zuma.
Wannan haɗin itatuwan yana taimakawa wajen;
✓ ƙara fahimta.
✓ Yana ƙara kaifin hadda.
✓ Yana taimakawa wajen saukaika wahalar karatu.
✓ Yana sanya ƙwaƙwalwa ta wartsaƙe.
✓ Yana ƙarfafa ƙwayoyin halittar ƙwaƙwalwa.
✓ Yana sauƙaƙa yawan tunane tunane.
✓ Yana taimakawa bangaren yawan damuwa.
✓ Da sauran matsalolin da suka shafi ƙwaƙwalwa.
Ka na iya taimaka ma yaranka da wannan/ki na iya taimaka wa yaranki da wannan.
Muna da haɗaɗɗen maganin ga wanda yake buƙatar sa.
Za a iya tuntubar mu a
+2349031562132
+2348067676223
Za a iya samun sa kuma a kuɗi kaɗan in Sha Allah.
*FUAD ISLAMIC HERBAL MEDICINE MISAU*
No 2. Tamsuguri, Turaki Street Misau, Bauchi State Nigeria.
Comments