BAYANI YADDA ZA A ƘARA ƘIBA GA MAI BUƘATAR WANNAN
Za a samo waɗannan abubuwa kamar haka:
Zabib.
Hulba.
AYADDA ZA'AYI:
Za a wanke Zabib ɗin sannan a zuba shi a cikin ruwa Kofi biyu, har sai yayi awa (16).
Sannan sai a dama zabib ɗin tare da ruwan da yake a ciki, sai a tace bayan antace sai a kawo hulba mai kyau a zuba cokali (2).
Daganan sai a sanya a wani wajen wanda bazai rufe sosai ba sai a sanya a freeze amma kar asan yashi a cikin abu wanda marfin sa zai rufe gam gam.
Idan ya ƙara ɗaukar lokaci za a iya sanya suga ko zuma sai a riƙa shan ƙaramin kofin shayi, ko wanda bai kai kofin shayi ba.
*ABUN LURA*:
Sai dai yakan sanya ƙarancin abinci, to ana buƙatar ariƙa cin abinci mai kyau wanda yake gina jiki.
A gwada za a dace insha Allahu.
Fuad Islamic Herbal Medicine Misau
No. 2. Tamsuguri, Turaki Street Misau jikin gidan Marigayi Alh. Ahmad Katibu Misau, Bauchi state Nigeria.
08067676223
09031562132
08024508141
Comments