DOMIN NARKAR DA TSAKUWAR MARA
Fuad Islamic Medicine Misau
A samu:
* Hulba cokali biyar.
* Shammar cokali uku.
* Badunas cokali biyu.
* Garin Habba cokali biyar.
Yadda za a yi amfani da shi:
A haɗa su wuri ɗaya, sai a rinƙa ɗiban cokali ɗaya da ruwa kofi ɗaya ana dafa shi, bayan ya dahu sai a ɗebi cokali biyu a shanye, haka za a rinƙa yi safe kafin a karya, da kuma da daddare kafin kwanciya bacci.
Insha Allahu za a ga abun mamaki.
Allah ya taimaka.
Fuad Islamic Herbal Medicine Misau
No 2. Tamsuguri Turaki Street Misau, kusa da gidan Marigayi Alhaji Ahmed Katibu Misau
+2348067676223
+2349026250922.
Comments