MAGANIN FIBROID DA IZININ ALLAH

FUAD ISLAMIC HERBAL MEDICINE MISAU.

MECECE FIBROID:
Fibroisis wata irin nau'in chutar daji ce dake tsirowa a cikin mahaifar mace kuma tana haddasa manyan matsaloli ga mace. Musamman ta ɓangaren rikicewar jinin al'adarta, zubar jini marar misali, kumburin mahaifa da kuma rashin samun haihuwa.

MINENE ABINYI:

Duk da cewa yana da wahalar magani a likitancin Bature har sai anyi aiki an yankeshi (watakil kuma ya sake tsirowa daga baya) to amma a likitancin Musulunci akwai wani haɗi na musamman da ake yi domin magance shi baki ɗaya INSHA ALLAH.

Haɗin kala-kala ne kuma akwai waɗanda mun jarrabasu akan marassa lafiya da dama kuma anyi an dace. 

Ga wani nan kamar haka :

*KI NEMI :

Shajaratu Maryam ki jiƙa kina sha kina chanja saiwar duk bayan kwanaki 3 har sai kinyi sati biyu kina sha.

Kuma zaki nemo :

_- Garin Habbatus Sauda._
_- Garin Hulbah._
_- Garin Habbatur Rashad._

A samu Gwangwani 2 na kowanne daga cikinsu, a haɗa waje guda tare da Gwangwani 4 na garin Hiltit.

*YA ZA A YI:

Ki juyesu gaba ɗaya a cikin zuma ingantacciya, sannan ki zuba 15Cl (cikin kwalbar lemo guda) na ruwan khal (Ma'u Khal) ki gauraya dukkaninsu.

Zaki riƙa shan cokali biyu zuwa uku bayan kin ci abinci da safe da yamma har tsawon makonni 2 ko uku, tare da shan rabin kofi na ruwan ɗumi bayan kin sha wannan ɗin ko yaushe.

_Zaki sha maganin nan ne bayan kin gama shan waccen saiwar (Shajaratu Maryam) ɗin._

Bayan kinsha na sati biyu ko ukun sai ki koma asibiti a sake yi miki gwaji (Test). 

INSHA ALLAHU zaki ga abun mamaki domin kuwa zaki tarar wannan fibroid ɗin ya tafi baki ɗayansa.
Allah ta'ala yasa mudace.

*FUAD ISLAMIC HERBAL MEDICINE MISAU*

_No 2. Tamsuguri, Turaki Street Misau, Jahar Bauchi Najeriya._

09031562132
08067676223
08024508141

Comments

Popular posts from this blog

WASWASI (KOKONTO) [DEPRESSION] DA KUMA HANYOYIN WARWARE SHI

AMFANIN SHAMMAR GA MATA TA ƁANGAREN NONO

BRAIN BOOSTER