MAGANIN CIWON SUGAR ( *DIABETES*)
MAGANIN CIWON SUGAR ( *DIABETES* )
Daga: Fuad Islamic Medicine Misau
5.0✓✓ Normal
5.5✓✓ Normal
5.8✓✓ Normal
Ciwon Sugar (Diabetes) ciwo ne da baya bukatar dogon bayani domin yana cikin manyan cututtukan da suke da matukar Illa ta yanda ya zama tamkar ruwan dare.
Wasu ta dalilin wannan ciwo Likitoci sun hanasu cin wasu Abincin domin lafiyarsu.
A yau muna tafe da maganin wannan ciwo da yardar Allah ta yanda sugar din jikin mutum zai dai-daita yabkoma Normal Ko da ya kai 11.9 insha Allah zai dawo dai-dai yadda ake bukatarsa.
Wasu da yawa Wannan ciwo ya shafi idanunsu basu iya gani sosai koda kuwa kazo kusa da su
Wasu hankalinsu ne ma ya taɓa akwai dai manyan illoli da ciwon Sugar ke haifarwa InshavAllah daga wannan hadin matsalan yavzo karshe zai daidaita yadawo 5.0 ko 5.8 ko 5.5 yakoma normal kenan.
Abinda muke Bukata kawai shine
* Garin Hulba(Fenugreek powder) 10spoon
* Garin Habbatus * Sauda(Blackseed powder)10spoon
* Garin Zaitun(Olive powder)10 spoon
* Garin Girfat 10 spoon
* Garin Albabunaj 10spoon
YADDA ZA A YI:
Dukansu a hade su wuri 1 a samu ruwan zafi Empty ba sugar ba madara a zuba Cokali 2 na maganin a cikin kofi a bari ya yi kamar minti 10 zuwab15 bayan ya jiƙa sosai sai a tace a sha ruwan, haka da yamma ma za a sake haɗawa.
A yi hakan tsawon Sati 2 ka je ka sake test InshavAllah za ka tabbatar da sugar ya daidaita a jikinka da yardar Allah.
Masu Bukatar hadadden Maganin muna da shi, kuma muna aikawa ko'ina da ikon Allah.
Fuad Islamic Herbal Medicine Misau.
No 2. Tamsuguri, Turaki Street Misau, Jahar Bauchi Nigeria.
09031562132
08067676223
Comments