DOMIN NARKAR DA TSAKUWAR MARA
DOMIN NARKAR DA TSAKUWAR MARA.
GARIN SHAMMAR (cokali 3).
HULBA (Cokali 5).
GARIN HABBA (cokali 5).
BADUNAS (cokali 2).
Bayan haɗa su guri ɗaya sai a rinƙa ɗiban cokali ɗaya (1) ana dafawa da ruwa kofi ɗaya, bayan ya dahu sai a zuba cokali biyu, a shanye haka za a yi da safe kafin a karya da kuma kafin kwanciya bacci.
Allah ya taimaka.
Duk mai buƙata muna da shi haɗaɗɗe.
Fuad Islamic Herbal Medicine Misau
09031562132
08067676223
No 2. Tamsuguri Turaki Street Misau Bauchi State Nigeria
Comments