MAGUNGUNAN MUSULUNCI.
*MAGUNGUNAN MUSULUNCI.*
Fuad Islamic Herbal Medicine Misau
MAGANI A SAUƘAƘE in Allaah Yaso
▪Garin Habba
▪Man Habba
▪Man Zaitun
▪Man Hulba
▪Farin Zuma
A haɗa su waje ɗaya, Kullum daga safe mutum yana Sha, kafin ya karya, in yazo kwanciya ma ya Sha.
Malamai suka ce sunanta *"Ash-Shifa'"* duk wata cuta da take jikin ɗan Adam tana warkar da shi... Da izinin Allaah.......
Dalili suka ce duk icen da aka faɗa a wajen, sai da Manzon Allaah SAW ya ambace su a matsayin magani........
🕋 Manzon Allaah SAW ya ce:
🍃 HABBA waraka ce daga ko wacce cuta, banda Mutuwa da Tsufa.
🌳 ZAITUN ya ce:
Ku ci ƴaƴan ku shafa man Akwai albarka a ciki.
🍯 ZUMA, alƙur'ani ya ce:
Akwai abinda ke warkar da ɗan Adam a cikin ta.
🍃 HULBA ya ce:
Ku riƙeta a matsayin magani Idan cuta ta sameku.....
🌐 Shafin mu a yanar Facebook:
https://m.facebook.com/fuadislamicmedicinemisau
+2349031562132
+2348067676223
Comments